Write & Correct
Hausa

Rohoto wasa kwalo na yau

Yau ne a ka yi wasa kwalo na karse tsakani kasan France fa Croatia. Wa na shiri ne na ita FIFA. kama yar da mu ka gani, ga ma su dama kalo wasan mun gan da ce wa kasan France ta ci wasan 4-2, bayan shi wanan dan kasar Croatia ya saka kwalo a ciki raga na sa ba da son shi ba. Sai ita France ta kuma sami penalty, haka kuwa su ka sami su ci na biu. ko da sike Croatia ta Yi matukar kokari ta gan da ce wa ta rama ama in na, France su nu na da cewa su ya kamata su doka copi.

Edited

Comment(s)

You're welcome bud...
Posted 

Corrections

Rohoto wasa kwalo na yau
Yau ne a ka yi wasa kwalo na karse tsakani kasan qarshe tsakanin qasan France fa da Croatia. Wa na shiri ne na ita Wannan gaasa ce da hukuman kwallon kafa ta duniya ( FIFA . kama yar da mu ka ) ta hađa. kaman yadda muka gani, ga ma su masu dama kalo kallon wasan mun gan da ce wa kasan gani cewa qasan France ta ci wasan ne a 4-2, bayan shi wanan wannan dan kasar qasar Croatia ya saka kwalo a ciki raga na sa cikin ragarsa ba da son san shi ba. Sai ita France ta kuma sami penalty, haka kuwa su ka sami su ci suka samu cin na biu biyu . ko da sike shike Croatia ta Yi matukar kokari qoqari ta gan da ce wa ga cewa ta rama ama in na, inna! France su nu na da nuna cewa su ya kamata su doka copi dauka copin .
Edited

Comment(s)

Na gode Ibrahim. I wanted using "football governing body " at some point instead of the word FIFA. You can add that too please.
Edited 
Feedback